INEC;YADDA ZABE ZAI GUDANA

 


Humar zabe (INEC) ta sanar da yadda za a gudanar da zabe mai zuwa a watan Feburairu da Maris,2023.


An wallafa Hakanne a rantsatstsen manhajar sakon Twitter na hukumar zabe, ranar lahadi.


Humar ta wallafa cewa zata tantance masu zabe ta hanyar zanen yatsu da  fuska.


INEC ta kara da cewa, za a fara zaben da misalin 8:30am, masu zabe kuma zasu nuna katin zabensu na dundundun (PVC).


Sanarwar ta kara da cewa masu zabe za su bayar da tazarar mita 300 suna masu gani da idanunsu a yayin da ake qirga quri'un zabe.

Allah yasa mu dace

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa