NPC UPDATE FOR UNAPPROVED AND APPROVED

 


Sanarwa ta musamman ga duk wani applicant, idan kana cikin Wanda ba'a yima approved ba, zaka iya zuwa training sai ayi maka approved a wajen training din.


Ranar da za'a fara training ; 01/03/2023.


Fara aikkin ranar ;

29/03/2023.

Gama aiki ranar ;

02/04/2023.

Allah yasa a dace

Tushen labari: shafin sadarwa na Facebook

Comments

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa