Goro yana ba da gudunmawa a cikin dan Adam, amma ko wanna irin aiki yakeyi. Muhammad Dahir, dalibi mai neman ilimin yadda jikin dan Adam ke gudana a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. ya gudanar da maqalarsa a dakin karatu (seminar room) akan gudunmawar goro a cikin bil Adama. A binciken da ya gudanar, dalibin yace,ciki ya kama daga baki,maqogaro, tumbi,karamin hanji da babban hanji. Goro yana kara gudanar da tafiyar hanji a ciki. Sedai yana bawa sashen(parietal cells) dake samar da sinadarin asid ( hydrochloric acid) a ciki damar samar da asid din sosai. wannan asid din yana haddasa cutar gyambon ciki (gastric ulcer). Goro yana dauke da sinadarin kafen (caffeine) fiye da shayin coffee. wannan kafen yana saka cutar hawan jini (hypertension) ta hanyar toshe kafofin jinin harma da jijiyar da take kaiwa zuciya jini(coronary artery). Bincike ya nuna cewa goro yana kawo tangarda wajen gudanar da aikin koda(kidney) da hanta(liver), sannan yana warkar da ciwon kai tare da hana kamuwa daga...
Autism:Itace cutar Galahanga wacce ake kira da Autism Spectrum Disorder (ASD) a turance. Autism: Cutar Galahanga ita aka sani da Autism a turance. Mustapha Safiyya, ɗaliba da ke karantar yadda jikin mutum yake gudanar da aiki (Human physiology) a jami'ar Ahmadu Bello davke Zariya. Ɗalibar ta gudanar da binciken a kan cutar Autism, kuma ta gabatar da maƙalarta a kan haka. Cutar Galahanga: Cuta ce da ke saka mutum rashin gudanar da mu'amala yadda ya kamata. Cutar Galahanga tana kawo rashin ƙwarewar sadarwa da matsaloli a cikin zamantakewa. Yaran da suke da wanna cuta suna fama da rashin sarrafa bayanai, sukan iya samun matsalolin koyo, an samo hakan sakamakon rashin daidaituwar na'urar sadarwa (neurodevelopmental disorder)a jikin mai fama da ita. Alamomin cutar Galahanga sun sha bambam ga masu cutar, amma hakan yana da alaƙa da matsalolin rashin fahimtar tunani, sadarwa, bacci da damuwa. Har a yau ba a san musabbabin cutar galahanga ba. Ɗalibar ta ƙara da cewa "sa...
Kano people are nearly to decides Abba kabiru Yusuf of NNPP as a new elected Governor of Kano with 248,867 clear differences. Official announcement from the INEC will be the final May Allah make it easy for Kanawan dabo. Thanks for reading.
Comments
Post a Comment