Pendings applicants

 


Tunatarwa ga maneme aikin Census 2023, idan ka nemi aikin Enumerator ko Supervisor amma har yanzu ba ayi maka Approval ba, se wasu sudunga cewa kayi musu magana a sirrance domin suyi maka Approval ka basu kudi masu gidan rana, Kuma suna cewa su ba ma'aikatan NPC bane se dei suna da wani ma'aikacin a cikin NPC.


Ka da ka kuskura kabasu kudinka domin baza ka samu Approval ba.

Abin da Allah yace naka ne to zaka samu.

Allah ya temaka.

Comments

  1. Amma dan Allah meye Gaskiya Idan bakabada kudiba abin bazaiyumaka approve ba?

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa