Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa

Daga majiya mai karfi, Hukumar kidayar jama'a ta kasa NPC, ta siyo kayan aiki don ta rabawa ma'aikatanata na wucin gadi a fadin Nigeria. Kayan sun hada da motoci, babura da jiragen ruwa domin kai kawo a fadin kasarnan. Bayan haka, duba da yanayi na wutar lantarki, Hukumar ta tanadi injinan wuta, power bank harda na'urar samar da wuta daga haskena rana a yayin tunkarar birni da kauyukan kasarmu Nigeria. Duk acikin shirin gudanar da kidayar zamani ta shekara 2023. @ Ahmed El-rufai Idris.

Comments

Popular posts from this blog

Expecting for the Call: Training Schedule and Requirements for the Census 2023.

Census: Benefactors dodge NPC, FG delivered N224bn

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution