INEC NEWS

 


Maigirma Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Prof. Mahmood Yaqubu da sauran mambobin hukumar sun ziyarci inda ake gudanar da ba da hora na matakin  POs/APOs a Makarantar gaba da primary ( Government secondary school) Garki don gani da ido. Sun sami tarba ta musamman daga daraktan gudanar da ba da horan, Dr. Sa'ad Umar Idris.


Farfesa. Mahmood Yakubu a jawabinsa na godiya yace " Muna godiya ta musamman ga wadanda suka sadaukar da kansu wajen neman aikin INEC a matakin POs da APOs a ranar zabe mai kamawa".


Daga, INEC Nigeria via Facebook search

Comments

Popular posts from this blog

HEMOGLOBIN

Menene gudunmawar goro a cikin Dan Adam

FROM THE TEA SELLER'S TABLE (DAGA TEBURIN MAI SHAYI)