SANARWA DAGA HUKUMAR ZABE TA KASA

 


Hukumar zaben Nigeria tafitar da sanarwar zuwa wajen atisaye ga wadanda suka nemi aikin zabe  a matakai na Supervisory presiding Officer, presiding Officer, Assistance presiding Officers and Collation Officers a ranaku kamar:


(i) SPO - 9th February 2023 to 11th February 2023- kwana uku (3)

(ii) PO/APO - 13th February 2023 to 16th February - kwanaki hudu (4)

(iii) CO - 21st February to 23rd February - kwanaki uku (3)


Bayan haka hukumar zata fitar da jadawalin sunayen mutanen da za suyi mata hidima a kakar zabe mai zuwa ta 2023.

Comments

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa