SANARWA GA MASU NEMAN AIKIN KIDAYA

 


Sanarwa ta musamman


  Ana fadakar da jama'a masu neman aikin kidayar 2023 cewa, tantance(screening) wadanda za a zaba suyi aikin kyauta ne ba biya za suyi ba.

Babu biya da wani abu komai qanqantarsa daga mai neman aiki a kowanne hali.

Kuma ana bukatar sanarwa ta gaggawa ga wadanda aka ga suna neman na gora a wajen tantancewa lambar waya


Lambar Kiran NPC 07000236787

#2023 Census

Sako da hukumar NPC

Comments

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa