Daga bakin Husaini Abdullahi

Yar sokoto wagga diya yar sokoto ta maidani wani loto A soyayya tana min rinto Don taga ni bani da mota Batasan maike da gobe ba wagga diya basakkwaciya Tana min tafiyar wahainiya Ni kuma na ce naji najiya Koda kuwa za'amin dariya Kaunarta ba zani dena ba Ita yar garin sakkwatawa Tana da yawan tsiwa Ga yawan nuna dagawa Zuciyarta tana juwa-juwa Tana ganin kamar bankai ba Toh kuce albishirinta Duniya cike makil da mata Zanyi hijira zuwa lardi na Anan zan samu wata wacce bazata rainani ba Hussain Abdullahi #Avicenna April 2023

Comments

Popular posts from this blog

Kano State Indegenous Students of Tertiary Institution

NAFDAC Recruitments Portal

Rahotanni dangane da Hukumar kidayar jama'a ta kasa